waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2010  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength Conclusion

Section B
Question 8

 ''Yaro: Ni fa dan gata ne.
Amshi: Me ke gatarka?
Yaro: Wanda ke de ubanshi?
Amshi: To ya ba ka ka ba mu"
(a) Daga wane wasa aka ciro wadannan diya?
(b) Su wa ke yin wasan?
( c) Bayyana muhunmancin wasan guda biyu.

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question was from the book Wasannin Tashe (Oral drama), it requires the candidates to identify the play in which the above stanzas were taken, the category of people performing the
play and to explain two (2) importance ofthe play.
Thus: (a) An ciro diyan ne daga wasan 'Ba mu kudinmu'
(b) Yara maza ke yin wasan
(c )(i) Muhinmuncin biyan bashi
(ii)Muhinmuncin iyaye ga da, d.s.
Candidates that attempted the question performed poorly.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.