waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 4

  1. Mece ce Sifa ‘Yar Aikatau?
  2. Kawo jimloli biyar masu Sifa ‘Yar Aikatau, tare da jan layi karkashin kowace sifa.
  1. Define Participial Adjective?
  2. Construct five sentences each with Participial Adjective and draw line under each adjective

 

 

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question above is on grammar and it requires the candidates to define  a Participial 
Adjective and to construct five sentences each with the type of adjective.
Thus:
a.         Sifa ‘Yar aikatau ita ce wadda ta sami asali daga aikatau, wato aikatau ya samar da ita. Misali; Konanne, wankakkiya, jemammu, ginanne, rubutacciya, ginanniya, wankakke, wankakku, rubutattu.  Lalatacciya, tafasasshiya, yagaggiya, d.s.
               

 

b.         -           Ali ya kawo wankakkun kaya.
-           Bala ya sayi riga yagaggiya.
-           An ba Ladi rubutacciyar takarda.
-           Audu zai sayi rikakkkun zakaru.
-           Na ga wata lalatacciyar mota.
-           Takan sha tafasasshen ruwa. d.s.   
-          
Many candidates attempted the question and their performance was fair.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.