waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2013  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 10

“Ba ni son a yi ɓatanci,
Ba ni son a yi shashanci,
Ba ni son a yi zalunci,
Na fi son a yi adalci,
Kar a munana al’ada.”

a.         Daga wace waƙa aka ciro wannan baiti?
b.         Mene ne jigon waƙar?
c.         Bayyana zubi da tsarin waƙar.

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The stanza above was taken from the book Ciza Ka Busa (Written poetry).  Candidates were required to identify the main poem from which the stanza was taken, the theme of the poem and to explain its plot and structure.
Thus:

  1. An ciro wannan baiti ne daga waƙar Al’adun gargajiya.
  2. Jigon waƙar shi ne nasiha/gargaɗi.
  3. Waƙar tana da ɗango biyar a kowane baiti. (ƙwar biyar) kowane layi (ɗango) na ƙarshen baiti yana ƙarewa da amsa-amon -da.  Haka kuma, waƙar tana da ƙaramin amsa-amon ciki, wanda yake bambanta daga wannan baiti zuwa wancan.

Candidates performed poorly in this question.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.