waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2013  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 13

   

(a) Mece ce maita?
(b) Kawo hanyoyi uku da ake bi a zama maye, sannan ka bayyana ɗaya daga cikinsu.


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

 

This question is also on Customs and Institutions(Al’ada) and the candidates were expected to define witchcraft, mention three ways by which one can become a witch and explain any one.

(13)a.  Maita: hanya ce ta tsafi da ake kama kurwar mutum da nufin raba shi da rayuwarsa ko    
           raunana lafiyarsa ba tare da an taɓa shi a zahiri ba.
      b.  Hanyoyin  zama maye:
           - gado
           - haɗiyar ƙanƙarar maita
           - cune/cinne
           - sha a dauri
           - saye
           - shaye-shayen magungunan gargajiya barkatai
     

 

 

 
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.