waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 6

Zakaran da Allah ya nufa da cara ana muzuru ana shaho sai ya yi.

Danganta wannan magana da abin da ya faru da Na-Allah a tatsuniyar Tsohuwa Da Aljana.


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question above was taken from the book Labarun Gayagiya 2 and the candidates were expected to relate the statement to what happened to Na-Allah in the folktale Tsohuwa Da Aljana.

Thus:
          Tabbas, wannan karin magana ya yi daidai da abin da ya faru ga Na-Allah a cikin
          wannan tatsuniya. Misali, tun da aka haifi Na-Allah, sarki ya fara yun?urin
          halaka shi don gudun kada zancen aljana ya tabbata na cewa Na-Allah zai zama
          sarki.

          Da farko dai, sarki ya sa an sace Na-Allah an jefa shi a cikin ruwa don ya halaka.
Allah ya kubutar da shi har ya girma a wani gari na tsibirin bakin ruwa.

Bayan haka kuma, sarki ya ba Na-Allah wasika ya kai wa Madawaki inda a
cikinta ya umurci Madawaki da ya kashe Na-Allah. A wannan karon ma, Allah
          ya ku?utar da shi ta hanyar sauya umurnin sarki da ?arayi suka yi a cikin
          wasi?ar.

          The performance of candidates on this question was not encouraging.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.