|
Question 5
|
(a) Mene ne dati
(b) Kawo ire-iren dafi de misalai hudu-hudu ns kowanae.
(a) Define affixation
(b) Mention the types of affix and give four examples of each.
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
Observation |
Above is a question on grammar and the candidates were required to define affixation and
mention the types of affix with examples.
Thus: Dafi shi ne lika wa saiwar kalma wani harafi don samar da sabuwar ma'ana.
Ire- iren dafi da misalansu
dafa - goshi: bahaushe, madubi, d.s.
dafa - ciki: birane, asake, d.s.
dafa keya: Hausawa, Katsinawa, d.s .
|
|
|