|
Section B
Question 7
|
Ta yaya Danmaraya Jos ya sami sunansa, kuma yaya ya fara waka?
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
Observation |
The question was from the book Makada De Mawakan Hause (Oral poetry), the candidates were
to explain the source of Danmaraya's name and how he started singing.
Thus: Lokacin da ya fara makarantar allo ne ya fara 'yan wake-waken yara.
Kodayake, wakokin nasa sun bunkasa ne lokacin da yake bin mota. Wakar Karen mota
ita ce wakarsa ta farko.
Ta wajen asalin sunansa kuwa, Danmaraya ya yi rashin iyayensa ne tun yana cfan karami
shi ya sa ake kiran sa Danmaraya.
Few candidates attempted the question and their performance was fair.
|
|
|