|
Question 4
|
- Mece ce Sifa ‘Yar Aikatau?
- Kawo jimloli biyar masu Sifa ‘Yar Aikatau, tare da jan layi karkashin kowace sifa.
- Define Participial Adjective?
- Construct five sentences each with Participial Adjective and draw line under each adjective
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
Observation |
The question above is on grammar and it requires the candidates to define a Participial
Adjective and to construct five sentences each with the type of adjective.
Thus:
a. Sifa ‘Yar aikatau ita ce wadda ta sami asali daga aikatau, wato aikatau ya samar da ita. Misali; Konanne, wankakkiya, jemammu, ginanne, rubutacciya, ginanniya, wankakke, wankakku, rubutattu. Lalatacciya, tafasasshiya, yagaggiya, d.s.
b. - Ali ya kawo wankakkun kaya.
- Bala ya sayi riga yagaggiya.
- An ba Ladi rubutacciyar takarda.
- Audu zai sayi rikakkkun zakaru.
- Na ga wata lalatacciyar mota.
- Takan sha tafasasshen ruwa. d.s.
-
Many candidates attempted the question and their performance was fair. |
|
|
|