The question above was taken from the book Wasannin Tashe (Oral Drama). Candidates were expected to explain the importance of the play “Danda dokin kara:
The importance of the play includes:
Wasan tashen “Danda dokin kara wasa ne na maza da yara ke yin amfani da karare a wajen yin sa. Wasa ne na burgewa da ban dariya. Baya ga wadannan, wasan yana nuna wasu dabi’u na Bahaushe, kamar karrama bako da kuma irin abincin Hausawa.
A tashen, ana nuna abin da ya kamata bako ya yi idan ya je wani wuri, wato sallama.
Bayan sallama, sai nuna halin karamci na Bahaushe inda yake kula da bakonsa ta hanyar ba shi abincin alfarma, kamar su kaji da tuwo da fura da nono, d.s.
Many candidates attempted this question and their performance was fair. |