Hausa WASSCE (SC), 2019

Question 10

 

Bahaushe mai ban haushi,      Da ba ruwansa da kishi,
Na-Tanko mai kan bashi         Shi dai a sam mai dashi,
                                                      Ba ya son xawainiya.

 

  • Daga wace waqa aka ciro wannan baiti?
  • Mene ne jigon waqar?
  • Yi taqaitaccen sharhin wannan baiti.

 

Observation

 

The stanzas above were taken from the book Waqoqin Mu’azu Haxeja (Written poetry) and the candidates were expected to identify the poem that the stanza from which it was extracted  in (10a), the theme of the poem in (10b) and make a brief comment of the stanza in (10c).

The following responses were expected:

(a)   Daga waqar Tutocin Shaihu Da Waninsu aka ciro baitin

(b)   Gargaxi ga jama’a shi ne jigon waqar

(c)Mai xaukar jarabawa ya yi sharhin baitin tare da yin la’akari da muhimman batutuwa kamar haka:

  • Gabatarwa:

›  Bayani  a kan marubucin waqar (sunansa da sauransu);
›  Waqar da aka ciro baitin;

  • Sharhin baiti:

›  Zubi:
-  yawan xango (layuka) – 5
-   amsa-amon ciki -shi;
-  amsa-amon waje -ya.

 

Salo:
-  Kirari;
 -  kirarin Bahaushe;

-  Siffantawa:
-   mai ban haushi;
-   rashin kishi;
-   cin bashi;
-   son zuciya;
-   lalaci.

 
Candidates performed poorly in this question.