waecE-LEARNING
Home
Technical
Mathematics
Languages
Science
Social Science
Art
Literature Arabic Islamic Studies C.R.K History MusicVisual Art Clothing/Textile Home Management Shorthand
 
Hausa Paper 2, May/June 2009  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion



Question 8

Me ya bambanta yanayin shigar mai wasan tashen ‘ka yi rawa’ da Dandukununu’?

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question was drawn from the book Wasannin Tashe, (Oral drama) it requires the candidates to differentiate the appearance of those that acted the plays:  ‘Ka yi rawa’ and ‘Dandukununu’.  Saboda haka babban abin da ya bambanta su shi ne shigarsu.  Misali, wasan ‘Dandukununu’, yaron yakan tube ne a daura masa igiya a kungurunsa daga shi sai bante da igiyar nan; A wasan ‘Ka yi rawa’ kuwa, akan sa wa yaron babbar riga ta tsohuwar tabarma ne, ya rike takarda ya rataya allo da kuttun tawada…..

Few candidates attempted the question and their performance was fair.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2012 The West African Examinations Council. All rights reserved.