waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2011  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

  1. QUESTION 9

    “Kanya ta muna, amma biri ya makance.  Wannan ruwa da aka kwana yi jiya sai dai wadansu su yi amfani, amma ba mu ba”.

    1. Wa ya yi wannan magana, kuma da wa aka yi maganar?
    2. A ina aka yi maganar, kuma da wane lokaci?     
    3. Me ya jawo wannan magana?      


OBSERVATION

The extract above was taken from the book Nagari Na Kowa and the candidates were expected to identify the speaker, the person spoken to, where and when the statement was made and to narrate what happened after that.  Thus:

-  Danduna ya yi maganar, kuma da Wakale.
-  A dakinsu aka yi maganar kuma da safe.
-Saboda zagayowar damina ganin ba ya iya yin noma saboda ciwon makanta da ya kama shi da matarsa.

Candidates’ performance on this question was fair


_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.