waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION 13

  Mai da tsohuwa yarinya.

 1. Yi tadaitaccen bayani a kan sana’ar da ake wa wannan kirari.
 2. Kawo kayan aikin sana’ar kadi guda biyar.


OBSERVATION

Like question 12, this is also on customs and institutions (Al’ada) and the candidates were expected to relate the above proverb to a particular traditional occupation of Hausa people and to mention the materials used in spinning.
Thus:

 1. Rini ake yi wa wannan kirari. Rini fasaha ce ta turin tufafi daga wani launi zuwa wani daban.
  Ta wannan hanya ce ake mayar da tufafin da suka tsufa zuwa sababbi
 2. Kayan sana’ar kadi: - Auduga
  • Alli
  • Taskira
  • Mazari
  • Lefe
  • Masabi, da saurausu.

      Candidates performance on this question was encouraging.

_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.