waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION 8

 1. Rarrabe wadannan wasannin tashe zuwa na maza da na mata:
  1. Ko da dan hatsi;
  2. Ragadada;
  3. Zuciyar mai tsumma;
  4. Baran baji;
  5. Samodara;
  6. Ga Mairama ga Daudu;
  7. Ba mu kudinmu;
  8. A sha ruwa.

 2. Me tashen ‘Zuciyar mai tsumma’ ke koyarwa?


OBSERVATION

The question above was taken from the book Wasannin Tashe (Oral Drama). Candidates were required to separate the above plays into ones performed by males and the ones performed by females and to explain the teachings of tashen Zuciyar mai tsumma.
Thus:

         Na yara maza

 • Ko da dan hatsi
 • Zuciyar mai tsumma
 • Baran baji
 • Ba mu kudinmu

 • Na yara mata

 • Ragadada
 • Samodara
 • Ga Mairama ga Daudu
 • A sha ruwa.

 • Wasan tashen ‘Zuciyar mai tsumma’ na koyar da:

 • Muhimmancin sababbin kaya ranar sallah.
 • Muhimmancin sutura mai kyau a kasar Hausa.
 • Wayewar kan Hausawa dangane da saka tufafi ingantattu ba tsummokara ba

      Candidates’ performance on this question was fair.

_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.