|
Question 5
|
(a) Define an ideo phone
(b) Mention three examples eachfrom the following types of ideo phone :
(i) girman abu
(ii) kankantar abu
(iii) launin abu
(a) Mene ne Amsa-kama?
(b)Kawo misali uku-uku na wadannan nau 'oin Amsa-kama
(i) girman abu
(ii) kankantar abu
(iii) launin abu |
_____________________________________________________________________________________________________ |
|
This is a question on grammar and the candidates were required to define an ideophone
and to mention types of ideophone. Thus: Amsa-kama kalma ce da ma'anarta ke dacewa
da lafazinta.
(i) girman abu e.g. - tika-tika, dibga-dibga, zabga-zabga d.s.
(ii) kankantar abu e.g. - taraf, d'is, mitsil, d.s.
(iii) launin abu - zir, fes, shar ds
Many candidates attempted the question and their performance was fair. |
|
|
|