waecE-LEARNING
Home
Technical
Mathematics
Languages
Science
Social Science
Art
Literature Arabic Islamic Studies C.R.K History MusicVisual Art Clothing/Textile Home Management Shorthand
 
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2009  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion






Question 9

"Mene ne kuma na yabon kai, je ka na saya yadda ka ce, ashirin biyu babu la 'ada waje"
          (a)        Wayayi wannan magana, kuma da wa, a labarin
                      Van Hakin Da Ka Raina ......... ?
          (b)       A ina aka yi maganar?
          (c)        Me ya hada mai magana da wanda ake magana da shi?
          (d)       Me ka fahimta da la 'ada waje?

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

Above is an extract taken from the book Magana Jari Ce 3 and the candidates were to identify (a) The speaker and to whom (b) where the statement was made (c) the relationship between the speaker and the person spoken to. (d) the meaning of la'ada waje. Thus (a) Anunu ya yi wannan magana kuma da Bamaguje. (b) An yi wannan magana ne a kan hanyar zuwa kasuwa (c) ciniki ya hada suo (d) La'ada waje shi ne bayan an sallama za a ba da cfan wani abu a wajen kud'in. Ma'ana, wanda ya saya shi zai bayar, ba wanda ya sayar ba.

The question was not popular among the candidates, those who attempted it performed poorly.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2012 The West African Examinations Council. All rights reserved.