Question 13
-
Bayyana biyu daga cikin waxannan:
(a) zumunci
(b) kunya
(c ) gaskiya
Observation
Candidates were required to explain the meaning of fellowship ( zumunci) in (a), shyness (kunya) in (b) and truth (gaskiya) in (c). The following points should be considered as relevant:
- Zumunci:
› ziyara;
› taimako/kyautatawa;
› nuna qauna, da sauransu.
- Kunya:
› kamun kai;
› qarfin imani;
› kawaici, da sauransu.
- Gaskiya:
› faxar magana yadda take;
› gudanar da aiki yadda ya dace;
› tsare mutunci;
› nagarta, da sauransu.
Candidates’ performance on this question was good.