|
QUESTION 2
Bayyana matsayin makwallato guda biyu yayin furuci, tare da misalai biyu-biyu
na kowanne.
Explain two states of glottis during articulation with two examples each.
|
OBSERVATION
The question is on phonology, candidates were required to explain states of glottis during articulation of consonant sounds and to give examples of their sounds.
Thus:
A yayin furuci, makwallato kan dauki matsayi har guda uku, kamar haka:
- Makwallato a rufe rif
Tantanin makwallato kan ja sosai ya rufe makwallaton iskar ta dakata kasansa; kamar wajen furta bakin hamza / ‘ /
- Makwallato a tsuke.
Tantanin makwallato kan ja, sai makwallaton ya tsuke. Shi kuma kan jawo ziza na wasu sautuka misali, wajen furta ba?a?e irin su /z/, /d/, /g/, /b/.
- Makwallato a bude
Tantanin makwallato a nan yakan saki ne ya bar makwallato a bude yadda iskar za ta fice ba wata wahala. Misali wajen furta bakaken /s/, /t/,/k/, /sh/,/f/, /h/,/?/, /kw/.
Few candidates attempted this question and their performance was poor.
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
|
|