|
QUESTION 3
- Mene ne bambancin Ra-Gare da Ra-Kade?
Differentiate Trill and Flap
- Kawo misalai na kowanne guda uku-uku a cikin kalma.
Give three examples each in a word.
|
OBSERVATION
This is also a question on phonology and it requires the candidates to differentiate Trill and Flap as it relates to sound /r/ and to state three (3) examples of each in a word form.
Thus: - Yayin furta Ra-gare, mafuruci mai motsi yana garawa ne yana bugun dan’uwansa maras motsi da saurin gaske, ta haka iskar kan rika katsewa kadan kadan.
Shi kuma Ra-kade, mafurci mai motsi yakan kada ne ya bugi dan’uwansa aras motsi sau daya tak.
- Misalan kalmomin Ra-gare: carbi, gargadi, tarko, rabi, biyar, roba, riba, tarbiyya, tarnaki, d.s.
Misalan kalmomin Ra-kade : rini, ruwa, rake, rada, rafi, rariya, gajera, rayuwa, rangadi, d.s
Candidates that attempted the question performed poorly.
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
|
|