waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION 7

  1. Su wane ne makadan jama’a?
  2. Kawo ire-iren makadan jama’a, tare da misalin sunan makadi na kowane rukuni.


OBSERVATION

Above is a question from the book Kowa Ya Sha Ki?a (Oral poetry). Candidates were required to explain who are public musicians, their types and an example of a public musician from each type.
Thus:

Makadan jama’a sun kasu gida uku, kamar haka:-

  1. Makadan jama’a na gaba aya, masu yi wa kowa kida da waka, kamar, Alhaji Mamman Shata da Alhaji Danmaraya Jos da Hamza Caji da Nagelu da Garba Maitandu da Gilashi Azare da Alhaji Sani Sabulu, d.s.
  2. Makakan sana’a ko wata kungiya.
    • Noma – Alhaji Musa Dankwairo
    • Makera – Dan Tanko Kura
    • Maza - Alhaji Dan’anace da Kassu Zurmi da Alhaji Hamisu S/kida
    • Bori – Sha’aibu Mai Garaya
  3. Makadan ban dariya irin su
    • ‘Yan kama: Malam Ashana da Malam Adama
    • ‘Yan gambara : Audu da Lawan da Musa
    • ‘Yan koroso : Dangajere

      Many candidates attempted the question and their performance was good.

_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.