OBSERVATION
The question above was taken from the book Labarun Gargajiya 2 and the candidates were expected to mention those things promised by the girls for the king in the folktale ‘Yanmata Hu?u Masu Abin Mamaki.’
Thus:
Ta farko:
“Mhn, cene na cane. Da sarkin garin nan ya sani, da sai ya ba da lefe a daura mana aure, in haifar masa ‘yan tagwaye guda biyu, daya da cibiyar azurfa daya da ta zinariya”.
Ta biyu:
“Mhn, cene na cane. Da sarkin garin nan ya sani, da sai ya ba ni kwayar tsakuwa daya, in dabe masa birni da dauye”.
Ta uku:
“Mhn, cene na cane. Da sarkin garin nan ya sani, sai ya ba ni kwayar shinkafa kaya, in dafa masa, birni da kauye a ci a koshi.
Ta hudu:
“Mhn, cene na cane. Da sarkin garin nan ya sani, sai ya ba da kwayar tsintsiya daya, in share masa birni da kauye”
Candidates’ performance on this question was poor.