|
Question 12
|
Kawo misalan camfi na halitta da na lokaci guda uku-uku
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
Observation |
The question is from customs and institutions (al’ada).
Candidates were required to mention three superstitious beliefs on creation and three on time,
Thus:
Camfin halitta
- Barin gashin kai da yawa kan kawo ciwon kai.
- Ƙaiƙayin tafin hannu yakan sa a sami kudi.
- Idan aka doki maciji da karan rama za a ga ƙafafunsa, amma za a mutu.
- Mafarkin aski kan sa mutum ya yi fatara.
Camfin lokaci
- Yin shara da dare yana kawo talauci.
- Yin shara da tsakar rana yana sa aljanu su kama mutum.
- Zama karkashin inuwar tsamiya da rana yana sa hauka.
- Ɗinki da dare yana sa makanta.
Candidates’ performance on this question was encouraging. |
|
|
|