|
Question 9
|
“Waɗansu mutane suma tsammani ku attajirai kun
fi kowa jin daɗin zaman duniya. To, ni da na
san yadda al’amarin yake, na tabbata har abada
ba ku tare da kwanciyar hankali. Idan kana
ganin ka fi ni jin daɗi don ka fi ni wadata, to,
ka yi babban kuskure.”
- Waya yi wannan magana?
- Wa ake yi wa maganar?
- Me ya jawo maganar?
- Me ya biyo bayan nan?
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
Observation |
The excerpt above was taken from the book Nagari Na Kowa and the candidates were expected to
identify the speaker and to whom it was addressed, they were also expected to explain the rationale behind the statement and the aftermath.
a. Danduna ne ya yi maganar.
b. Da Maidubu yake maganar.
c. Abin da ya jawo maganar shi ne, lokacin da wani daga cikin yaran Maidubu yake ce wa maigidansa (Maidubu) kada ya amince da Ɗanduna, mayaudari ne.
d. Maimakon ya ƙi amincewa da Ɗanduna a dalili sukar da aka yi masa, sai ma ya ƙara amincewa da kuma yarda da shi.
Candidates’ performance on this question was poor |
|
|
|