Question 13
Bayyana yadda ake wankan jego
Observation
This question is also on traditional occupations and the candidates were expected to explain the traditional occupation that has the above praise and to mention five tools used in the occupation.
Thus:
(a) Sana’ar da ake yi wa wannan kirari ita ce noma.
Noma shi ne shukawa tare da renon abin da aka shuka har zuwa girbinsa. Noma ya kasu kashi biyu – noman damina da noman rani.
Noman damina shi ne wanda aka fi yi. Ana yin sa a lokacin da aka sami ruwan sama. Da zarar manomi ya fahimci karatowar ruwan sama, sai ya share gonarsa , sannan ya kai takin gargajiya.
Da zarar an ce ruwan sama ya fadi, sai a tanadi iri da sauran kayan aiki, kamar su sungumi da garma da magirbi da sauransu. Wasu kuma sukan yi sare ne kawai su yi shuka. Bayan sati biyu da yin shuka sai a shiga noman farko, sannan kuma bayan wani lokaci a sake yin noman wato maimai. Wasu sukan shuka dawa ko gero ko duka a gona daya, ko kuma gyada ko auduga ko dankali ko wake ko masara da sauransu.
Kayan aikin sana’ar sun hada da fartanya da garma da magirbi da sungumi da adda, d.s
Candidates’ performance in this question was good.