Hausa May/June 2015

Question 5

    (a) Yi bayanin aikatau so-karbau

    (b) Kawo jumloli biyar masu dauke da aikatau so-karbau

    (a)  Define a transitive verb.
         (b)  Construct five sentences each with a transitive verb.

Observation

The question above is also on grammar and the candidates were expected to define a transitive verb and to construct five sentences that contain such verb.
Thus:

(a)      Aikatau so-karbau shi ne wanda aikin da ya kunsa yake fadawa a kan wani abu daban . Misali, tara da dinka da wanke da dauko da sami da sauransu.

(b)            i. Bala ya tara kudi.
ii.  Binta ta dinka riga.
iii.  Yara sun wanke mota.
iv.  Mota ta dauko kaya.
v.  Jiya na sami kudi.

Candidates’ performance in this question was fair.