Question 4
- Kawo misalai hudu-hudu na kowanne.
- Differentiate between a Proper noun and a Common noun.
- Give four examples of each.
Me ya bambanta suna na yanka da suna gama-gari?
Observation
The question above is on grammar, and candidates were required to differentiate between a Proper noun and Common noun and give four examples of each
Thus:
(a) Suna kalma ce da ake kiran abu; mai rai ko maras rai, wanda ake gani da ido da wanda ba a iya gani, wanda ake iya taɓawa da hannu da wanda ba a iya taɓawa. Misali mutum da dabba da littafi da sauransu.
Abin da ya bambanta suna na yanka da suna gama-gari, shi ne, sunan yanka shi ne suna fitacce kuma keɓantacce ga mai shi, ya Allah na mutum ne ko dabba ko kuma gari. Misali Abdu ko kura ko Kaduna. Shi kuwa suna gama-gari suna ne na tarayya ga waɗanda suke da siffa iri ɗaya misali: ƙwaro ko littafi ko makaranta.
(b) Sunan yanka Suna gama-gari i.Usman ɗaki ii.Ibrahim allo iii.Fatima zane/zani iv.raƙuma riga
Many candidates attempted the question and their performance was encouraging.