Hausa Nov/Dec 2015

Question 8

    1. Yi bayanin abubuwa biyu da wasan tashen Tsoho da gemu ke koyarwa.
    2. Kawo abubuwa uku da ake amfani da su a wasan.

     


Observation

The question above was taken from the book Wasannin Tashe (Oral Drama).  Candidates were required to mention two things that the play Tsoho da gemu teaches and to mention three items used in the play.
Thus:

  1. Wasan Tsoho da gemu yana cusa ɗabi’ar tausayi ne a zukatan jama’a musamman

ma game da tsofaffi. Haka kuma yana dasa kyakkyawar ɗabi’ar Bahaushe ta tallafar mutumin da ya tsufa ƙarfinsa ya ƙare. Haka kuma, wasan yana nuna tsananin addini a zukatan Hausawa, inda za a gan shi yana riƙe da addininsa.

 

  1.      Abubuwan da ake amfani da su a wasan.

i.        Rigar keson tabarma
ii.       Carbin ƙuli-ƙuli
iii.       Sanda
iv.      Auduga
v.       Hular keso

          Few candidates attempted the question and their performance was fair.