Question 5
(a) Mene ne lokaci a nahawu?
(b) Kawo ire-iren lokutan Hausa duka.
Observation
The question is also on grammar and the candidate is required to define a tense in (a) and list all the tenses of Hausa in (b).The answer should be as follows:
(a) Ma’anar Lokaci:
Lokaci a Nahawu shi ne sa’ar wanzar da aiki a cikin jumla.
(b) Lokatan Hausa:
Shuxaxxen Lokaci Na I
Shuxaxxen Lokaci Na II
Lokaci Na Yanzu Na I
Lokaci Na Yanzu Na II
Lokaci Na Gaba Na I
Lokaci Na Gaba Na II
Lokaci Na Sabo
Lokaci Umurtau/Wanin Lokaci
Many candidates attempted the question and their performance was encouraging.