SECTION C
CUSTOMS AND INSTITUTIONS
Question 12
-
(a)Mace ce sarauta?
(b)Kawo siffa guda biyu da ake la’akari da su wajen zaven sarki.
(c)Nuna yadda tsarin sarautar gargajiya yake.
Observation
The candidate was required to define sarauta (official position) in (12a), list two qualities that are considered for making a king in (12b) and illustrate the hierarchy of Hausa traditional institution in (12c). The following response should be considered relevant.
(a) Ma’anar sarauta:
Sarauta tana nufin ɗaukar nauyin jagorancin al’umma da kula da al’amuransu na yau da kullum da suka danganci mulki da iko.
(b) Siffofin da ake la’akari da su wajen zaɓen sarki:
- Jarunta;
- Ilimi;
- Addini;
- Kyakkyawar mu’amala;
- Nasaba ko gado;
- Hankali;
- Shekaru;
- Haƙuri;
- Adalci, da sauransu.
(c) Tsarin sarautar gargajiya:
Sarki
↓
Hakimi
↓
Dagaci
↓
Mai unguwa
Ko kuma:
Sarki → Hakimi → Dagaci → Mai unguwa
Candidates who attempted this question performed well.