Question 8
(a) Yaya ake yin wasan Xan Duqushi?
(b) Su wa suke yin wannan wasa?
(c) Kawo baiti biyar daga irin waqar da ake yi a wasan.
Observation
The question is from the book Labarun Gargajiya 2 (Oral Drama). The candidate was required to explain how the game Wasan Xan Duqushi is played in (8a) state the gender of the players in (8b) and give five verses from the song of the game in (8c). The answers could read as follows:
-
( a) Yadda ake yin wasan Ɗan Duƙushi:
Da’ira ake yi a kama hannuwa da kyau. Sai ɗaya ya saki hannunsa, ya yi matakala da tafin hannunsa na hagu a gwiwarsa ta hagu, yaro na hagu da shi sai ya taka matakalar nan da ƙafarsa ta hagu, ya ɗago ƙafarsa ta dama ya tsallake kan wanda ya taka wa hannu, ya dire ƙasa. Shi kuma na dama da shi ɗin, na dama da shi ya yi masa haka, ya taka ya dire har a zagayo.(b) Yara maza ne suke yin wasan Ɗan Duƙushi.
(c) Waƙen da ake yi a wasan Ɗan Duƙushi:
i Bayarwa: Ɗan Duƙushi
Amshi: Hiyyaii Bayarwa: Warwarwar
Amshi: Hiyyaiii Bayarwa: Zanzarmi
Amshi: Hiyyaiv Bayarwa: Dokin zage
Amshi: Hiyyav Bayarwa: Dokin Dafe
Amshi: Hiyyavi Bayarwa: Ba shi ruwa
Amshi: HiyyaVii Bayarwa: Ka ga gudu
Amshi: HiyyaViii Bayarwa: Kamar na me?
Amshi: Hiyyaix Bayarwa: Kamar na Ingarman doki
x Bayarwa: Dokin naka ƙuru ne baka bashi ruwa da ciyawa ba Amshi: Hiyya
Amshi: Hiyya
Few candidates attempted the question and their performance was fair.