Question 4
- Mene ne mahaxi a nahawu?
- Kawo misalin jumla biyar masuxauke da mahaxi .
Observation
The question is on grammar and candidate was required to define linker in (4a) and construct five sentences using linkers in (4b). The following definition and examples were required from the candidates:
(a) Ma’anar mahaɗi:
Kalmomi ne da ake amfani da su don a haɗa kalma da kalma ko yankin suna da yankin suna ko jumla da jumla. Misalin mahaɗi ya haɗa da:
amma kuwa tamkar
kuma ko daga
sai da bayan
-
Misalin jumloli masu ɗauke da mahaɗi:
Ladi ta zo, ita kuwa ta tafi.
Ni da kai.
Daga ni sai kai.Wani yaro ko wata yarinya Gidan sama ne da na ƙasa.
Ɗakin karatu ne kuma wurin kwana.
Farar yarinya ko kujerar Makka.
Ya jira idan ya zo.
Ku zauna har malamin ya shigo
Yarinyar ta koma bayan ta gama aiki
Many candidates attempted the question and their performance was encouraging.