Question 6
Kawo labarin Hakimi Da Sarkin Fadarsa a taƙaice, tare da nuna abin da labarin yake koyarwa.
Observation
The question above is on the book Mu Sha Dariya (Oral Prose) and candidates were required to narrate the story briefly and state the lessons that can be learnt from the story. The response should be as follows:
Gabatarwa:
Kawo muhimman abubuwan da suka faru a labarin:
Hakimi mai jiran gado;
Mulki da son nuna isa;
Zama a kan karaga da dare;
Kukan kwaɗi na ɗaya;
Kukan kwaɗi na biyu;
Tambayar abin da kwaɗi suke so ta ɗaya;
Tambayar abin da kwaɗi suke so ta biyu;
Amsar tambaya ta ɗaya;
Amsar tambaya ta biyu;
Abin da aka yi da hatsin da aka kwasa;
Maganar hakimi ta ƙarshe.
Gundarin jawabi:
Abin da labarin yake koyarwa:
Mulki da nuna isa ba dabara ba ce;
Nuna illar rashin bin diddigin umurnin da shugabanni suke bayarwa dangane da wasu ayyuka;
Nuna yadda giyar mulki take;
Yin hattara da mutanen da ake tare da su;
Hikimar magana;
Irin alaƙar da take tsakanin sarakuna da fadawansu;
Idan baki ya san abin da zai faɗa, bai san abin da za a mayar masa ba;
Iya ruwa fid da kai;
Sanin halin mutum da sanin maganin zama da shi.
Kammalawa:
Yin taƙaitaccen bayani game da labarin da abin da yake koyarwa.
The performance of candidates on this question was poor.