waecE-LEARNING
Home
Technical
Mathematics
Languages
Science
Social Science
Art
Literature Arabic Islamic Studies C.R.K History MusicVisual Art Clothing/Textile Home Management Shorthand
 
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2009  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion






Question 11

"Wane irin watan ciki?

Ni ban tata jin akwai wani wata a ciki
ba har kuma ana ganin shi
"

                 (a)        Wa ya yi wannan magana, kuma da wa a wasan Mai Wasa Da Maza Karya?
                 (b)       A ina aka yi maganar?
                 (c)        Me yajawo maganar?
                 (d)       Me yafaru bayan nan?

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The extract above was culled from the book Zaman Duniya Iyawa Ne (a written drama) and the candidates were required to identify the speaker and to whom, where the statement was made, the circumstances surrounding it and the aftermath. Thus:
(a) MalamTanko ne ya yi maganar kuma da Ladidi.
(b) An yi maganar ne a cfakin Ladidi
(c) A kan cikin da Ladidi ta yi
(d) Malam Tanko bai yarda ba.

Candidates who attempted this question recorded a fair performance.
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2012 The West African Examinations Council. All rights reserved.