waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 10

Ka saka mu ya Allah cikin birnin tsari,
Mu aminci cucocin miyagun duniya.
             

  1. Daga wace waka aka ciro wannan baiti?  
  2. Mene ne jigon wakar?  
  3. Wane irin salo aka yi amfani da shi a baiti? 

 

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The stanza above was taken from the book Ciza Ka Busa (Written poetry) and the candidates were expected to identify the main song from which the stanza was taken.  

In response to the above question, thus:

  1. Daga wakar Mu’aikata gaskiya ‘yan dara aka ciro wannan baiti? 
  2. Gargadi shi ne jigon wakar?  
  3. An yi amfani da salon kamance a baiti? 

 

 Candidates’ performance on this question was poor. 

 

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.