waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 11

Bayyana rawar da wadannan mutane suka taka a wasan Malam
         Maidala’ilu :
 

  1. Nagodi      
  2. Malam Bello      
Amarya     


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

Above is a question from the book Zamanin Nan Namu (Written Drama).  Candidates were required to explain the disposition of Nagodi, Malam Bello and Amarya in the play
Malam Maidala’ilu.

Thus:
Nagodi
Wani dattijon gari ne.  Shi ne kuma Malam Mai saje ya tura gidan Malam Maidala’ilu don binciko abin da ya hada shi da maidakinsa Talele har ya kore ta daga gidansa ba tare da ya ba ta takardar saki ba.
                       
           

 

Mallam Bello
Yana daya daga cikin abokan Malam Maidala’ilu.  Mutum ne mai son ya ga yara cikin ingantacciyar kama da kyakkyawar tarbiyya.  Bai yarda da lalacewar da yara suke yi ba.  Ba ya wasa, ba a kuma kawo masa wasa.  Da Malam Bello ne aka tafi bikon Talele gidan Malam Mai saje.  Ya yi kalamai masu dadi da kwantar da hankali.
            
Amarya
Ita ce matar Malam Maidal’ilu ta biyu.  Ita ce Malam Maidala’ilu ya danka wa kula da Ta-Ananabi bayan sun yi fada da Talele har ta bar gidan.

Few  candidates attempted the question and their performance was not encouraging.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.