Question 11
Ta yaya Rahma ta shawo kan matsalar aurenta da  Alhaji Barau?
Observation
This question was taken from the book “Abin Da Kamar Wuya ...”(Written Drama) and candidates were required to explain how Rahma was able  to resolve her marriage tussle with Alhaji Barau.
            
Gabatarwa:
Bayanin littafi;
    Bayani a kan Rahma.
Gundarin jawabi:
            Zancen zuci;
                Shawarar guduwa;
    Goyon bayan da ta  samu daga wurin kawu Iliya;
                Zuwan kawu Iliya gidan su Rahma;
                Ɗaukar nauyin karatun Rahma da kawu  Iliya ya yi.
Kammalawa:
Yin taƙaitaccen bayani.
Candidates’ performance in this question was fair.
