Question 3
Bayyana yadda ake furta baƙin [z].
Observation
The question is on phonology and candidates were required to explain the articulation of [z]. The following explanations were expected to be captured:
    
                Bayanin  furucin [z]:
    
               Gurbin furuci:
Ɗan hanƙa ne;
    Tsinin harshe da hanƙa suke haɗuwa wajen furta shi.
Yanayin furuci:
    Zuzau ne;
    Iskar furucinsa tana ficewa ta matsatsin tsinin harshe da  hanƙa.
Matsayin maƙwallato:
Mai ziza ne;
    Maƙwallato yana karkaɗawa ya samar da ziza.
    [z] ɗan hanƙa ne, zuzau, mai ziza.
Candidates’ performance in this question was not encouraging.
  
