waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2013  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 11

       

  (a) Wa Sarkin samari ya ba shugabancin neman auren ‘Yarmasugida?
          (b) Nawa Sarkin samari ya bayar a kai wa kakar ‘Yarmasugida a karon farko?
          (c) Mece ce dangantakar Sarkin samari da Alhaji Na-Bakin-Cadi?

“Wa kike faɗa wa wannan magana har kina mai tsawa a ka haka? Ke ar! Duk kin fice   mini a rai. Wadda nake yaba wa salla, ita ce ta kasa alwalla.”

(d) Wa ake faɗa wa wannan magana, kuma bisa wane dalili?


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

 

This question was taken from the book Zamanin Nan Namu (Written Drama) and the candidates were expected to identify who Sarkin samari entrusted with the responsibility of seeking the hand of ‘Yarmasugida in marriage; mention the amount he sent to her             grandmother for the first time; explain the relationship between Sarkin samari and Alhaji Na-Bakin-Cadi and identify who the statement was referred to and why.

         a. Jarmai ne aka ba shugabancin neman auren ‘Yarmasugida.
         b. Naira hamsin ya bayar a kai wa kakar ‘Yarmasugida.
         c. Sarkin Samari yaron Alhaji Na – Bakin-Cadi ne.
         d. Talele ake faɗa wa wannan magana, bisa dalilin faɗa da suke yi tsakaninta da
            maigidanta Malam Maidala’ilu a kan zuwan Ta- Annabi makaranta.
       
Candidates’ performance on this question was fair.

 

 

 

 
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.