waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2013  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 7

       


   Kawo bambancin goge da kukuma guda uku tare da sunayen masu kaɗa su biyu-biyu.


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

 

Above is a question from the book Kowa Ya Sha Kiɗa (Oral poetry). Candidates were required to differentiate large one-stringed(violin) and small one-stringed musical instruments and to mention two people each that played these instruments.

           -  Goge, maza kaɗai ke goga shi, kukuma kuwa, maza da mata.
-   Wani lokaci mai goge ba ya waƙa sai dai ‘yan amshi su rera masa bayan ya goga
    gogen; Kukuma kuwa ana waƙa.                                          
-   Goge ana yi masa rawa; kukuma kuwa, ba a faye masa rawa ba, etc.

Misalan masu goge: Garba Liyo da Audu Yaron Goge da Babba Mai Goge da                                                     Babba Ɗan- Alhaji, d.s.
Misalan masu kukuma: Ibrahim Na Habu da Ahmadu Doka da Hassan Wayam da Garba  Sufa, etc.

Candidates’ performance on this question was not encouraging.

 

 

 

 

 

 
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.