Above is a proverb, relating to a story in the book Nagari Na Kowa. Candidates were expected to relate the proverb to that story given to Maidubu between a rich man and a stranger.
Wannan karin magana yana nuni da cewa , idan mutum ya ce zai yi maka kyautar riga,
ka dubi ta wuyansa. Wato ka dubi yanayin halin mutumin da ya ce zai taimake ka ko
kuma zai yi maka wata alfarma kafin ka amince da shi. Misali, kamar mutum ya zo
wurinka ya ce zai yi maka sihirin kuɗi domin ka yi arziki. Sai ka tambayi kanka , me ya
sa shi mai sihirin bai zama mai kuɗi ba? Ba kawai ka amince da shi ba gaba ɗaya har a
damfare ka. Muna iya ganin haka a cikin labarin da aka ba Maidubu tsakanin wani
attajirin da baƙonsa.
Wani mayaudari ne ya sami wani attajiri. Da farko ya nuna wa attajirin nan cewa shi
bai damu da dukiya ba, a nan ya riƙa yin sihirin kudi a gaban attajirin har ya ci sa’a
ya same shi daidai. Akwai wata rana da mayaudarin nan ya ɗaga hannunsa sama
a cikin zauren attajirin nan ya ce, “A zubo mini samun duniya a cikin zauren nan don
in nuna wa jama’a cewa abin da na faɗa musu gaskiya ne.”
Rufe bakin sa ke da wuya, sai…….
Candidates’ performance on this question was poor.