Question 3
(a). Kawo ire-iren Karin sautin Hausa.
(b). Nuna Karin sautin waxannan kalmomi:
(i). Kasuwa
(ii). Gwangwani
(iii). kurkuku
Observation
The question is on phonology and the candidate is required to list the Hausa tones in (3a) and identify the tone of the given words in (3b). The following explanations are expected to be presented:
(a) Ire-iren karin sautin Hausa:
Akwai ire-iren karin sautin Hausa guda uku. Ga su kamar haka:
Na sama (/)
Na qasa (\)
Faxau (/\)
(b) i. kasuwa (Q-S-S) i. ka - su - wa
ii. gwangwani (S-S-S) Ko ii. gwan - gwa - ni
iii. kurkuku (F-S-Q) iii. kur - ku - ku
Candidates’ performance in this question was not impressive.