Question 12
(a) Me ake nufi da iskoki?
(b) Kawo wuraren zaman iskoki guda biyar.
(c) Kawo sunayen baqaqen iskoki guda biyar.
Observation
The question above is on Customs and Institutions (Al’ada), the candidate was required to define evil spirits in (12a), list five (5) domains of the evil spirits in (12b) and list five (5) names of black evil spirits in (12c).
The following answer should be considered relevant:
Thus:
(a) Ma’anar iskoki:
Iskoki wasu voyayyun halittu ne masu halaye da xabi’u daban-daban. Suna iya taimakon mutume ko kuma su cutar da su. Haka kuma ana kiransu aljanu. Idan suka so a gansu, sukan rikixa zuwa duk wata halittar da suka ga dama.
(b) Wuraren zaman iskoki:
suri/shuri ramuka masai/banxaki
kukoki/kuka koguna iccen qawuri
gwalalo tsofaffin rijiyoyi jikin mutum
kwazazzabo iccen rimi jikin dabba
bakin randa iccen tsamiya tsaunuka
dokin qofa iccen tumfafiya, juji/bola kwata, da sauransu.
(c) Sunayen baqaqen iskoki:
Baqo Babban maza Magiro
Kure Danko Mainakada
Uwargona Qaqare Inna Bafillatana
Gajimare Duna Goje
Babule
Candidates’ performance in this question was fair.