Question 13
(a) Kawo kayan aikin qira guda biyar.
(b) Bayyana muhimmancin sana’ar qira a rayuwar Hausawa.
Observation
This question is also on Culture and the candidate was required to list five (5) implements used for blacksmithing in (13a) and explain the impacts of blacksmithing to the life of the Hausa people in (13b).
The following response was expected:
(a) Kayan aikin qira:
uwar maqera zuga-zugi
madatsi gawayi
awartaki matsokaci
sulleta maqera
masaba bakin wuta
magagari zarto
qwarqwasa qarfe
tama dalma, da sauransu.
(b) Muhimmancin sana’ar qira a rayuwar Hausawa:
- Dogaro da kai;
- Samar da aikin yi;
- Samar da kayayyakin aiki kamar:
› Kayan noma;
› Kayan yaqi;
› Kayan aikace-aikacen gida;
› Kayan ado;
- Raya al’adun Hausawa;
- Bunqasa tattalin arziqi na al’umma da qasa baki xaya;
- Kawo nishaxi;
- Samar da kayan aiki ga masu yin wasu sana’o’i kamar:
› Wanzanci;
› Sassaqa;
› Fawa;
› Saqa;
› Faskare, da sauransu
Candidates’ performance in this question was good.