Question 3
(a) Bayyana Karin sauti faxau.
(b) Kawo kalma biyar masu kama da juna waxanda tsawon wasali ya rarrabe ma’anarsu.
Observation
.
This is also a question on Phonology and the candidate was required to define falling tone in (3a) and give five examples of homonyms in (3b).
The answer should read as follows:
(a) Karin sauti faxau:
Shi ne karin sautin da kaifin murya yake xagawa sama ya kuma yiwo qasa a daidai kan wata gava wadda take cikin kalma. Wato shi ne karin sauti wanda ake samun haxuwar karin sauti guda biyu, na sama da na qasa a kan gava guda a lokaci guda.
(b)
(i) farii (launi) (vi) su (wakilin suna)
faarii (qwari) suu (sana’a)
(ii) garii (wuri) (vii) dawaa (daji)
gaarii (abinci) daawaa (hatsi)
(iii) baqii (launi) (viii) baaba (uwa)
baaqii (masu ziyara) baabaa (tsiro)
(iv) bakaa (abin harbi) (ix) kuuka (itace)
baakaa (kayan aiki) kuukaa (hawaye)
(v) gadoo (kwanciya) (x) kwanaa (hanya)
gaadoo (mamaci/hali) kwaanaa (lokaci)
Candidates’ performance in this question was not encouraging.