Question 1
- Zamana a gidan kawuna.
- Sana’ar gidanmu.
- Wa ya fi sauqin tarbiyyantarwa tsakanin xa namiji da ’ya mace? .
- Rubuta wasiqa zuwa ga mahaifinka ka bayyana masa qalubale ga sakamakon jarabawarka.
- Zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana muzuru ana shaho sai ya yi..
Observation
(a) This is a narrative essay; candidate was required to write on his stay in his uncle’s house. In doing so, he was expected to highlight some points which could include the following:
Zamana a gidan kawuna:
- Gabatarwa:
Sunan kawun;
Gari da unguwar da gidan yake;
Alama mafi kusaci da gidan;
Dalilin zama a gidan;
- Bayanin yadda aka zauna a gidan:
Alaqa da maigidan;
Alaqa da matan maigidan;
Tarbiyyar gidan;
- Mua’amala da sauran mutanen gidan:
Yaran gidan;
’Yan’uwan maigidan;
’Yan’uwan matan gidan;
Abokanen maigidan;
Maqwabtan gidan, da sauransu.
- Abubuwan tunawa:
Masu daxi;
Marasa daxi;
Abubuwan ban mamaki, da sauransu.
Candidates’ performance in this question was commendable.
(b) The question is a descriptive essay and the candidate was required to explain the traditional occupation of their house. The following points are relevant:
- Gabatarwa:
Sunan gida;
Sunan sana’ar gidan;
Kayan aikin yin sana’ar;
Masu yin sana’ar, da sauransu.
- Yadda ake yin sana’ar:
Abubuwan da sana’ar take samarwa;
Muhimmancin sana’ar;
Nasarorin da aka samu;
Karvuwa da shaharar sana’ar;
Qalubalen da sana’ar take fuskanta, da sauransu.
Many candidates attempted the question and their performance was commendable.
(c) The question above is an argumentative essay; it sought the opinion of the candidate on who is easier to train between a boy and a girl child. In attempting the question, the candidate was expected to take a position and advance convincing reasons. The following points should be considered relevant:
- Gabatarwa:
Ma’anar tarbiyya.
- Zaven ra’ayi :
Xa namiji ya fi sauqin tarbiyyantarwa.
Ko:
’Ya mace ta fi sauqin tarbiyyantarwa.
- Xa namiji ya fi sauqin tarbiyyantarwa:
Kawo hujjoji:
Juriya;
Jin magana;
Girmamawa;
Qarfin hali;
Sauqin hidima, da sauransu.
- ’Ya mace ta fi sauqin tarbiyyantarwa:
Kawo hujjoji:
Saurin jin magana ko kiyayewa;
Tsoro;
Girmamawa;
Zama wuri xaya;
Tausayi;
Kunya;
Dabara;
Rauni, da sauransu.
- Kammalawa :
Jaddada ra’ayi
Many candidates attempted the question and performed well.
(d)Rubuta wasiqa zuwa ga mahaifinka ka bayyana masa qalubale ga sakamakon jarabawarka.
S This question was on letter writing; candidate was required to write a letter to his father explaining to him the challenges that can affect his examination result. The following features are mandatory:
- Address of the writer;
- The date;
- Salutation;
- Content;
- Conclusion.
The following points were expected:
Wasiƙa:
(i) Sigar wasiƙa:
Adireshin mai rubutu;
Kwanan wata;
Sallamar buɗewa;
Sallamar rufewa.
(ii) Gundarin wasiƙa:
Dalilin rubuta wasiqa;
Bayyana dalilin rubuta wasiqa.
- Qalubalen da aka fuskanta:
Maguxin jarabawa;
Rashin isasshen lokacin karatu;
Rashin qwararrun malamai;
Rashin wadatattun kayan koyo da koyarwa;
Rashin isasshiyar lafiya;
Rashin yin addu’a;
Rashin wadatattun malamai;
Rashin wadataccen abinci;
Rashin tsaro;
Jarabawar ta yi tsauri;
Matsalar sufuri;
Fargabar jarabawa, da sauransu.
- Sakamakon da aka samu:
Nasara ;
Rashin nasara, da sauransu.
Candidates’ performance in this question was fair.
(e) The statement above is a proverb which means: What God has destined, no one can change. The candidate was required to give its meaning, narrate a story that illustrates the proverb and identify other similar proverbs, for example:
- Ma’anar karin magana:
Wanda Allah ya nufa da samun nasara ko ci gaba, hassada da zagon qasa da nukura da rashin amincewa da nuna qiyayya, ba za su yi tasiri a kan sa ba, kuma sai ya samu.
- Karin magana kwatankwacin wannan:
Idan rana ta fito, tafin hannu ba ya kare ta.
Mai rabon ganin baxi ko ana dakawa a turmi sai ya fita.
Hassada ga mai rabo taki.
Mai arziqi ko a Kwara ya sayar da ruwa.
Rabon kwaxo ba ya hawa sama.
- Kawo labarin da zai bayyana ma’anar karin maganar.
Few candidates attempted the question and their performance was poor.