Question 2
- Mece ce buxaxxiyar gava?
- Kawo kalma goma masu buxaxxiyar gava a farkonsu tare da fitar da alamarsu
Observation
The question is on sound system and required the candidate to define open syllable in (2a) and list ten words that have open syllable at their beginning in (2b). The following explanations and examples should be considered relevant:
(a) Ma’anar buxaxxiyar gava:
- Tana da siga kamar haka:
Baqi (B) guda da wasali (W) guda.
Wasalin zai iya kasancewa dogo ko gajere ko tagwai.
- Ana alamta ta kamar haka:
BW
Ko
BWW
(b) Mai aure:
(i) aure (BWW)
(ii) aiki (BWW)
(iii) sauti (BWW)
(iv) taimako (BWW)
(v) sauro (BWW)
Gajere:
(i) gida (BW)
(ii) wata (BW)
(iii) zakara (BW)
(iv) fitila (BW)
(v) bara (BW)
Dogo:
(i) baara (BWW)
(ii) raanaa (BWW)
(iii) kuukaa (BWW)
(iv) kaakaakii (BWW)
(v) qoosai (BWW)