Question 10
Bayyana zubi da tsarin waqar Mu Sha Falala.
Observation
The question was drawn from the book Waqoqin Hausa (Written Poetry). The candidate was required to explain the plot and structure of the poem Mu Sha Falala. The following points could be enumerated:
Zubi da tsarin waqar Mu Sha Falala:
- Gabatarwa:
Taqaitaccen bayani a kan waqar Mu Sha Falala;
- Zubi da tsarin waqar:
Tana da mabuxi kamar haka:
Tabaraka Jalla mai rahama,
Da yai mu dukkanmu yai ni’ima,
Ya ba kowanmu duk ta gama,
Wa sallim alaihi taslima,
Mu so manzo mu sha falala.
Gama waqar ga ta qare,
Bisa ga Nabiyyu Muhtari,
Muhammadu mai rabon falala.
- Tsarin baiti:
Qwar biyar.
- Amsa-amo:
Na ciki (daban-daban);
Na waje (harafin ‘la’).
- Yawan baiti:
Tana da baiti 57
- Tana da murfi kamar haka:
Mu yo shukura muna qari;
Salati duk mu yo qari;
Candidates performed poorly in this question.