Question 13
Yi bayanin waxannan:
(a) borin girka
(b) borin fage
Observation
The candidate was required to explain the types of bori (demonic possession) given above. The following explanations should be considered relevant:
(a) i Bayanin borin girka:
Al’ada ce;
Ana yin ta a wajen da ake yin girka.
Don zaunar da iskoki a kan dokinsu, wato mutumin da ake wa girka.
ii. Wuraren da ake yin borin girka:
Dandali;
Unguwa;
Daji;
Kasuwa, da sauransu.
(b) (i) Bayanin borin fage:
Al’ada ce ;
Ana yin ta domin taya murna a lokacin biki;
(ii) Ire-iren bukukuwan da ake shirya wa borin fage :
Naxin sarauta;
Xaurin aure;
Suna;
Bikin sallah, da sauransu.
Candidates’ performance in this question was fair.