SECTION C
CUSTOMS AND INSTITUTIONS
Question 12
- Mene ne kiwo?
- Bayyana waɗannan:
- kiwon isa
- kiwon fatauci
Observation
Candidates were required to define animal rearing in (a) and explain the types of animal rearing listed in (b). The following points should be considered as relevant:
(a) Ma’anar kiwo:
kula da dabbobi ko tsuntsaye;
tattalin dabbobi ko tsuntsaye;
mallakar dabbobi ko tsuntsaye;
amfaninsa ga mai yin sa.
(b) i. Kiwon isa:
kiwo ne na masu abin hannu ko masu gari.
Ya haɗa da kiwon:
doki;
alfadari;
ɗawisu;
aku;
jimina.
ii. Kiwon fatauci:
kiwo ne da ake:
ware wasu daga abin da ake kiwatawa ana sayarwa;
yi domin biyan buƙata.
Abin da ake kiwatawa:
shanu;
tumaki;
awaki;
kaji;
agwagi.
Candidates who attempted this question performed poorly.