Question 7
Kawo kaɗe-kaɗen da kirarin waɗannan ya haddasa:
- farauta
- noma
- yaƙi
Observation
Above is a question on the book Jagoran Nazarin Waƙar Baka (Oral Poetry). Candidates were required to list the songs that were originated from the praise epithets of the listed occupations. The candidates’ response should read as follows:
(a) Kirarin farauta:
ya haddasa samuwar kiɗan:
baura
dambe
tauri
kokawa
bori
(b)Kirarin noma:
ya haddasa samuwar kiɗan:
manoma;
masunta;
maƙera;
maharba;
wanzamai ko ma’aska;
mahauta ko rundawa ko runji.
(c) Kirarin yaƙi:
ya haddasa samuwar kiɗan:
tambari kurya
jauje taushi
banga kotso
algaita kuwaru
farai kalangu
kakaki ganga
kaɗe-kaɗen fada bushe-bushen fada
Candidates’ performance on this question was poor.